fidelitybank

Rasha ta bayar da umarni ga sojojin ta su yi wa ƴan Ukraine fyaɗe

Date:

Wata babbar lauyar kare haƙƙin bil’adama ta Birtaniya ta yi zargin cewa, an bai wa sojojin Rasha izni su yi wa fararen hula fyaɗe a yayin da suke mamaye Ukraine.

Baroness Kennedy of The Shaws, da ke cikinwani kwamitn shari’a da ke taimakawa wajen tattara laifukan yaƙi da aka aikataa Ukraine, ta ce hujjoji zuwa yanzu sun nuna “manyan laifuka” da sojojin Rasha suka aikata.

Da take magana dashirin Sky na Sophy Ridge a ranar Lahadi, ta ce anba sojojin wani nau’in “kariya” saboda basu da wani horo na kiyaye laifuka.

Amma ta ce gurfanar da mutane a kan irin waɗannan laifuka yana da matukar wahala.

Ana zargin Rasha da aikata laifukan yaƙi a yankuna da dama na Ukraine ciki har da Bucha. Fadar Kremlin ta sha musanta cewa dakarunta sun aikata ta’asa.

leadership newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp