fidelitybank

`Rasha na tuhumar mutanen da suka harbe ‘yan kasarta 137

Date:

Rasha na tuhumar mutum huɗu da ta ce sun kai hari kan wani gidan rawa har mutum aƙalla 137 suka mutu.

Rahoton BBC ya nuna cewa, mutanen huɗu sun bayyana a kotu fuskarsu a kumbure- alamar sun sha duka, ɗaya kuma an kai shi kotun a keken guragu. Dukkansu ana tuhumarsu da aikata ta’addanci.

Ƙungiyar IS ta ɗauki nauyin kai harin na ranar Juma’a tare da wallafa hoton bidiyo don tabbatar da iƙirarin.

Jami’an Rasha sun ce, babu tantama akwai hannun Ukraine a harin. Kyiv ta musanta iƙirarin.

Bidiyon wanda IS ta ski ya nuna maharan suna harbin kan mai uwa da wabi cikin gidan rawar kuma BBC ta tabbatar da sahihancin bidiyon.

Sai dai babu wani jami’in Rasha da ya tabbatar da iƙirarin kuma kakakin fadar Kremlin Dmitry Peskov a wani taron manema labarai a ranar Litinin, ya ce bai dace ya yi magana a kai ba har sai an kammala bincike.

vanguard 
nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp