fidelitybank

Rasha na takalar kungiyar tarayyar Turai fada – EU

Date:

Kungiyar Tarayyar Turai ta ce matakin Rasha na dakatar da sayar wa Poland da Bulgaria gas abu ne da ake kallo da takalar fada da ci da ceto, kamar yadda shugabar hukumar gudanarwar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta bayyana.

“Za mu tabbatar matakin da kamfanin Gazprom na Rasha ya dauka, ba zai yi kwakkwaran tasiri ga kasashen Turai da suka dogara da shi ba,” in ji ta a wajen taron manema labarai ranar Laraba.

von der Leyen, ta kuma gargadi kamfanonin makamashin Turai da kasa su amince da sharuddan Rasha na sayan hajarta da kudin kasa Rubble, tare da cewa wannan matakin ya sabawa dokokin takunkuman da da Trayyar Turai ta kakabawa Rasha.

“Biyan kudin gas da Rubble,idan har wasu na ganin ba komai ba ne, to wannan ya sabawa ka’ida kuma yi wa takunkuman da aka sanyawa Rasha hawan kawara ne,” in ji ta.

A karshe ta bayyana cewa kamfanonin da suke mu’amala da Rasha da suke kokarin sayan gas da kudin rubble, su na daukar babbar kasada.

today nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp