fidelitybank

Rasha na ci gaba da luguden bama-bamai a Ukraine ba ƙaƙƙautawa

Date:

Rasha na ci gaba da kai hare-hare biranen Ukraine, wanda tun a daren jiya an yi luguden wuta a babban birnin kasar Kyiv.

Magajin birnin Vitali Klitschko, ya ce, yawancin gidaje da manyan kantunan sayar da kayayyaki sun ragargaje saboda makaman roka da na atilari da sojin Rasha sukai musu.

Tetiana Lomakina ita ce mai bai wa shugaba Zelensky shawara ta ce, al’amari na kara kazanta fiye da yadda ake zato.

Ta ce “Kashi 90 cikin 100 na gine-ginen birnin ya lalace, ba mu san adadin mutanen da baraguzan gini suka danne ba, wanda ba za mu iya cirowa ba, saboda ci gaba da luguden wutar da ake yi mana, ko a jiya bam ya fada wata makarantar yara kananan, abin akwai tada hankali”

legit

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp