fidelitybank

Rasha da Ukraine sun ƙaddamar da sababbin hare-hare bayan ƙin amincewa da tsagaita wuta

Date:

Rasha da Ukraine sun ƙaddamar da hare-hare ta sama waɗanda suka lalata ababen more rayuwa na kasashenu, sa’o’i bayan da shugaba Putin ya ce Rasha za ta daina kai hare-hare kan wuraren makamashin Ukraine.

Shugaba Volodymyr Zelensky ya ce abubuwan da Rashan ta kai wa hari sun hada da asibitoci da tashohin wutar lantarki.

Ya ce shugaban na Rasha ya ƙi amincewa da tsagaita buɗe wuta a tattaunawarsa ta wayar tarho da shugaba Trump a jiya Talata.

Sai dai wani jami’in diflomasiyar Amurka ya ce kawo yanzu akwai wasu batutuwa da ya kamata su tattauna akai kuma za su yi haka a ranar Lahadi mai zuwa a birnin Jedda.

A ɗayan bangaren Rasha ta ce harin da jirgin Ukraine mara matuƙi ya kai ya haddasa gobara a wani wurin adana man fetur da ke yankin Krasnodar.

today daily post news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp