fidelitybank

Rasha da Ukraine: Na shirya tura sojoji bakin iyakokin kasa ta – Shugaban Lithuania

Date:

Shugaban ƙasar Lithuania, Gitanas Nausėda ya saka dokar ta ɓaci a kasar sa, sakamakon yakin da yake neman barkewa tsakanin Rasha da Ukraine.

Kamfanin dillancin labarai na Reuters ya rawaito cewa, Gitanas Nausėda ya bayyana cewa a shirye yake ya tura sojoji, domin kare iyakokin ƙasarsa, domin guje wa abin da ya kira “yiwuwar takura da tsokana sakamakon adadi mai yawa na dakarun soji a Rasha da Belarus”.

Shi ma Firaiministan Estonia wato Kaja Kalas wanda ƙasarsa ke da iyaka da Rasha ya bayyana wa BBC cewa za su yi iya bakin ƙoƙarinsu domin taimaka wa Ukraine inda ya ce har makamai za su iya tura musu.

the nation newspaper 
today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp