fidelitybank

Raphinha ya zura kwallo bayan nasarar Barcelona da ta samu a kan Real Madrid

Date:

Sabon dan wasan Barcelona, Raphinha, ya zura kwallo daya tilo a lokacin da Barcelona ta doke Real Madrid a Las Vegas ta Amurka a daren Asabar.

Dan wasan na Brazil ya koma kungiyar daga Leeds United a yarjejeniyar da ta kai fam miliyan 55 a farkon wannan watan.

A yanzu ya zura kwallaye biyu a wasanni biyu na tunkarar kakar wasanni a Amurka.

A minti na 27 ne ya ci kwallonsa bayan da ya katse bugun daga kai sai mai tsaron gida na Real Eder Militao inda ya tabbatar da nasara a wasan da Robert Lewandowski ya fara bugawa Barca.

Real Madrid, wadda ba tare da dan wasanta na gaba Karim Benzema ba, ta kasa kai farmaki ko da guda daya a ragar Barcelona.

newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp