fidelitybank

Ranar Yara ta duniya: Shugaban majalisa ya taya yara murna

Date:

Shugaban Majalisar Dattawa, Dr Ahmad Lawan, ya taya yara a fadin kasar nan murnar zagayowar ranar yara ta duniya.

Lawan, a wata sanarwa da mai ba shi shawara na musamman kan harkokin yada labarai, Mista Ola Awoniyi, ya fitar a ranar Juma’a, ya bayyana cewa an ware ranar 27 ga watan Mayu ne domin jawo hankalin yara kan hakki da halin da yara ke ciki a Najeriya.

Shugaban Majalisar Dattawan ya ce, dole ne al’ummar kasar su ci gaba da kokarin ganin sun shirya wa matasan kasar nan gaba.

Lawan ya yi Allah wadai da dimbin yaran da ba sa zuwa makaranta a kasar, ya kuma yi kira da a dauki mataki daga gwamnatoci a dukkan matakai, domin sauya lamarin. In ji The Nation.

nigeria news today 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp