fidelitybank

Ranar Rediyo: Ni kai na ta rediyo na san wasu abubuwan – Kwamrade Bishir

Date:

Kowace rana ta 13 ga watan Fabrairu, rana ce da hukumar raya al’adu ta Majalisar Dinkin Duniya ta kebe na musamman, domin tunawa da tasirin da kafar rediyo ke yi wajen sauya rayuwar jama’a, da kuma irin rawar da take takawa wajen bayar da bayanan abubuwan da ke faruwa a fadin duniya.

A Najeriya da Nijar Kamaru da Chadi, rediyo na ci gaba da jan zarenta, a matsayin kafa mafi yawan mabiya da ta fi bayar da bayanai ga jama’a.

Kwamaret Bishir Dauda, sakataren kungiyar Muryar Talaka ne a Najeriya, ya shaida wa BBC cewa, a yammacin Afirka rediyo ita ce kafa wadda akasarin al’umma ke saurare da samun ilimi da kuma samun nishadi.

Ya ce“Rediyo na da matukar taimakawa kwarai da gaske, musamma idan a ka yi la’akari da irin shirye-shiryen da ake yi a gidajen rediyon.

Ya kuma ce,”Akwai abubuwa da dama da ni kai na duk da ilimi na, amma sai a rediyo na kara fahimtarsu, kamar misalin shirye-shiryen da suka jibanci kiwon lafiya ko yanayin zamantakewar al’umma”. A cewar Kwamrade Bishir.

daily post

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp