fidelitybank

Ranar Ma’aikata: Masari ya amince da daukar ma’aikata 5,461 tare da biyan kuɗin fansho Naira biliyan 70.99

Date:

Gwamnatin jihar Katsina a ranar Lahadin nan ta ce, ta kashe zunzurutun kudi har Naira biliyan 70.99, domin biyan fansho da giratuti ga ma’aikatan jiha da kananan hukumomi da suka yi ritaya daga shekarar 2015 zuwa Agusta 2018.

Gwamna Aminu Bello Masari, ya bayyana hakan ne a wajen taron tattaunawa na ranar ma’aikata na shekarar 2022, wanda kungiyar kwadago ta ƙasa NLC reshen jihar da sauran kungiyoyi masu alaka suka shirya.

Ya ce, ana ci gaba da aikin tantancewa da tantance tsofaffin ’yan jihar da kananan hukumomin da suka yi ritaya daga shekarar 2019 zuwa 2020, kuma an amince da Naira biliyan 1.5 don biyan su bayan kammala aikin.

Masari, wanda ya samu wakilcin mai ba shi shawara na musamman kan harkokin kwadago, Tanimu Lawal Saulawa, ya ce, gwamnan ya amince da daukar ma’aikata 5,461 a kowane bangare, domin maye gurbin wadanda suka bar aikin gwamnati.

@nnn.ng

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp