fidelitybank

Ranar Juma’a zamu yi wa kasa addu’a – CAN

Date:

Ƙungiyar Kiristoci ta kasa, Christian Association of Nigeria (CAN), ta ayyana Juma’a, 4 ga watan Nuwamba a matsayin Ranar Addu’o’i ta Ƙasa don nema wa ƙasar mafita a al’amuranta yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.

Ƙungiyar ta gayyaci dukkan ‘yan takara Kiristoci a babban zaɓen zuwa wurin taron da za a gudanar a Cibiyar Kiristoci ta Ƙasa da ke Abuja.

“Za mu nemi kariyar Allah daga fitina, da maguɗi, da harzuƙa masu jefa ƙuri’a da kuma sauran laifuka yayin zaɓe mai zuwa,” a cewar sanarwar da CAN ta fitar ranar Laraba.

Ta ƙara da cewa ta shirya taron addu’ar ne “saboda yadda ƙasarmu ke fuskantar ƙalubala a yanzu duk da irin baiwar da Allah ya yi mata na mutane da ma’adanai”.

Mutum fiye da miliyan 90 ne ke da rajistar kaɗa ƙuri’a a Najeriya, kamar yadda hukumar zaɓe INEC ta bayyana, yayin da ‘yan ƙasar za su su zaɓi sabon shugaba a watan Fabarairu bayan kammala wa’adi biyu da Shugaba Muhammadu Buhari na jam’iyyar APC zai yi a watan Mayun 2023.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp