fidelitybank

Ramin Karya Kurarre ne: ASP Patrick ya shiga hannun ‘yan sanda

Date:

Jami’an hukumar ‘yan sandan jihar Ondo sun damke wani mutumi mai suna Nkanu Patrick wandake ke ikirarin shi mataimakin Sufritanda ASP ne.

Talabijin na TVC ya rawaito cewa, jami’an ‘yan sandan yankin Ore dake yawon sintiri suka damke mutumin a babban Benin/Ore Expressway.

Kakakin hukumar ‘yan sanda jihar, Funmilayo Odunlami, ta ce, an damkeshi ne yana raka wata mota kirar Volkswagen dauke da magunguna inda suka nufi birnin Benin.

Ta ce yana sanye da kayan sarki don basaja amma kayan Sarkin suka janyo hankalin yan sanda suka tsayar da shi don bincikensa. A cewarta, ya kasa bayar da gamsasshen bayani kan kasancewarsa dan sanda. Ta ce za’a gurfanar da shi a kotu bayan kammala bincike.

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp