fidelitybank

Ragowar ‘yan wasan Super Eagles sun sauka a sansanin su

Date:

Yanzu haka dai Super Eagles na iya kara shirye-shiryen tunkarar wasannin sada zumunta da za su yi da Ghana da Mali bayan isowar dukkan ‘yan wasan da aka gayyata.

‘Yan wasa shida da suka hada da Wilfred Ndidi, Kelechi Iheanacho, Frank Onyeka, Francis Uzoho, Chidozie Awaziem da Bright Osayi-Samuel duk sun isa sansanin kungiyar a ranar Laraba (yau).

Kocin rikon kwarya, Finidi George yanzu yana da dukkan ‘yan wasa 22 da aka gayyata a hannunsa.

Ana sa ran sabbin ‘yan wasan za su yi atisaye tare da takwarorinsu a yammacin Laraba.

Za a fara zaman da ake sa ran zai dauki tsawon awa daya da karfe 4:30 na yamma agogon kasa.

‘Yan wasan sune:

Stanley Nwabali, Ojo Olorunleke, Jamilu Collins, Bruno Onyemaechi, Semi Ajayi, Calvin Bassey, Benjamin Tanino, Alhassan Yusuf, Alex Iwobi , Fisayo Dele -Bashiru, Raphael Onyedika,
Ademola Lookman, Moses Simon, Cyriel Dessers, Sadiq Umar, Nathan Tella,
Wilfred Ndidi, Frank Onyeka, Francis Uzoho, Bright Osayi-Samuel, Kelechi Iheanacho, Chidozie Awaziem

legitnew

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp