fidelitybank

Raɗɗa ya kai ziyara inda Ƴan Su ka kashe Kwamandan Watch Corps

Date:

Gwamnan Jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya kai ziyarar gani da ido zuwa kauyen Maharba a karamar hukumar Matazu, bayan harin ‘yan bindiga da ya yi sanadin mutuwar Kwamandan Community Watch Corps, Malam Sanusi, da wasu jami’ansa huɗu.

Tawagar Gwamnan ta haɗa da manyan jami’an tsaro da shugabannin gwamnati, inda suka duba wurin da aka kai harin, inda motar jami’an tsaron ta kone baki ɗaya.

Gwamna Radda ya jaddada kudurin gwamnatinsa na ƙara tsaurara matakan tsaro da haɗin gwiwa da hukumomin tsaro da al’umma. Ya kuma yi ta’aziyya ga iyalan mamatan, yana rokon Allah ya jikan su.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp