fidelitybank

Putin ya naɗa babban Janar wanda ya ƙware a yaƙin Syria ya cigaba da gwabzawa da Ukraine

Date:

Ƙasashen Yammaci sun ce an nada wani babban Janar mai kwarewa sosai a yakin Syria, don ya jagoranci mamayen da Rasha ke yi a Ukraine.

An ba Janar Alexander Dvornikov damar inganta irin yadda sojojin Rasha ke kai hare hare a Ukraine.

Ƙasashen Yammacin sun ce ba su da masaniya akan ko Rasha ta koyi wasu darussa a game da dabarun yaƙi da kuma yadda za su kare kansu don kaucewa kwantan ɓauna daga sojojin Ukraine.

Rasha ta ƙagu ta ga ta samu nasara kafin nan da 9 ga watan Mayu a lokacin da za ta yi bikin tunawa da nasarar da ta yi a lokacin yakin duniya na biyu

Gwamnan Luhansk a gabashin Ukraine ya ce, Rasha ta ƙara yawan luguden wuta tare da kira ga mazauna yankin su fice.

thisday news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama ɗan kasar China da zargin kai wa ƴan Boko Haram kayayyaki

Rundunar sojojin ƙasar nan ta kama wani dan kasar...

Isra’ila ta tsokano tsuliyar Dodo – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei ya ce...

Da sani na Isra’ila ta kai hari Iran – Trump

Shugaban Amurka, Donald Trump ya bayyana cewa, yana sane...

Farashin man fetur ya tashi bayan Isra’ila ta kai wa Iran hari

Farashin man fetur a kasuwannin duniya ya tashi bayan...

Isra’ila ta kashe manyan Jami’an tsaron Iran su biyar

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

Isra’ila ta kashe Manyan Jami’an Iran biyar a hare-hare

Wani hari da Isra'ila ta kira ‘Operation Rising Lion’,...

A dawo da tallafin aikin Hajji ga maniyyatan Najeriya – Ndume

Jagoran ƴan kwamitin majalisar dattijawa kan harkokin ƙasashen waje...

A na fargabar mutuwar dukkanin fasinjojin jirgin Indiya da ya yi hatsari

Kamfanin dillancin labaru na AP ya rawaito cewa, shugaban...

An kwashe wasu daga cikin Gawarwakin da Jirgi ya fada cikin gidaje a Indiya

Ƙungiyar likitoci ta ƙasar Indiya (FAIMA), ta ce an...

Tinubu ya mayar da martani kan mayar da Najeriya tsarin jam’iyya daya

Shugaban kasa, Bola Tinubu ya mayar da martani game...

Zan cigaba da sa yawan jini ga maƙiya Tinubu – Wike

Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike, ya sha alwashin...

Tinubu zai magantu a kan ranar Dimokradiyya

Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, zai yi jawabi ga...
X whatsapp