fidelitybank

PSG na zawarcin Osimhen a watan Janairu

Date:

Zakarun Ligue 1, Paris Saint-Germain za ta farfado da sha’awarta ta siyan Victor Osimhen a watan Janairu.

A cewar kafar labaran Faransa, RMC Sport, PSG ta riga ta tuntubi wakilan Osimhen.

An danganta kungiyar Luis Enrique da dan wasan na Najeriya a bazarar da ta gabata amma ya ki biyan Yuro miliyan 100 da Napoli ta kayyade.

Dan wasan mai karfi a halin yanzu yana zaman aro a zakarun Super Lig na Turkiyya, Galatasaray.

Dan wasan mai shekaru 25, duk da haka yana da wata ka’ida a kwantiraginsa wanda zai ba shi damar komawa wani kulob a lokacin bazara.

PSG za ta bukaci ta siyar da Randal Kolo Muani domin ta samu damar siyan tsohon dan wasan na Lille.

Osimhen ya ci kwallaye 10 sannan ya taimaka biyar a wasanni 14 da ya buga wa Galatasaray.

legit news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp