fidelitybank

PSG ce kadai za ta iya siyen Osimhen – Napoli

Date:

Shugaban kungiyar Napoli, Aurelio De Laurentiis, ya bayyana cewa kungiyar ta Ligue 1, Paris Saint-Germain ita ce kungiyar da za ta iya sayen dan wasanta Victor Osimhen a wannan bazarar.

Kungiyoyin kwallon kafa na Turai da dama na sha’awar sayen dan wasan mai shekaru 24, wanda ya zura kwallaye 26 a wasanni 32 da ya buga a dukkanin wasannin da ya buga a kakar wasan da ta wuce.

A cewar Transfermarkt, darajar Osimhen ita ce €120m.

De Laurentiis ya yi imanin PSG za ta iya haifar da batun sakin dan wasan.

Ya ce shugaban Paris Saint-Germain, Nasser Al Khelaifi yana so ya aika da tayin Yuro miliyan 200 kan Osimhen.

“Kungiyar da za ta iya biyan Victor Osimhen ita ce Paris Saint-Germain,” kamar yadda ya shaida wa Mediaset.

“Idan Nasser Al Khelaifi yana so ya aika a tayin kusan €200m… muna jira mu ga abin da zai faru.”

Shugaban Napoli, ya ce yana fatan ajiye Osimhen a kungiyar.

thisdaynews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maÆ™ale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi É—an shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin Æ´an Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taÉ“a barin Iran ta Æ™era makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...

Isra’ila ta buga gangar yaÆ™i – Iran

Jagoran addini na Iran, Ayatollah Ali Khamenei, ya ce...

Iran ta na cigaba da luguden makami mai Linzami cikin Isra’ila

Ana ci gaba da zaman dar-dar a Isra'ila yayin...

Alhazan Najeriya sun fara dawo wa daga ƙasar Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya NAHCON ta sanar da isowar...
X whatsapp