fidelitybank

PRP ta nada Jega a matsayin shugaban kwamaitin yakin zaben gwamnan Kebbi

Date:

Tsohon Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), Farfesa Attairu Jega ya zama shugaban kwamitin yakin neman zaben gwamna na jam’iyyar PRP a jihar Kebbi a zaben 2023 mai zuwa.

A ranar Asabar din da ta gabata ne aka kaddamar da Jega da ‘yan majalisar yakin neman zabensa a Birnin Kebbi wanda ya samu halartan shugabannin jam’iyyar da masu ruwa da tsaki da kuma dan takarar gwamna na jam’iyyar Alhaji Abubakar Udu Idris.

A lokacin da yake jawabi ga ’yan majalisar yakin neman zaben dan takarar gwamna na jam’iyyar, Alhaji Abubakar Udu Idris ya shaida musu cewa, su kasance masu gaskiya da sanin yakamata a yakin neman zabe.

A cewarsa, “Na yi imani ba shakka za ku yarda da ni cewa alhakin da aka dora wa Majalisar Yakin Neman Zaben Gwamnan Jihar ta PRP ba abu ne mai sauki ba. Amma , Ina da yakinin cewa sun yi daidai da aikin.

A jawabinsa na karbar shugaban kamfen din takarar gwamna a jihar, Farfesa Attairu Jega, wanda yayi magana ta hanyar zoom, ya yiwa masu ruwa da tsaki da ‘ya’yan jam’iyyar alkawarin za su yi aiki tukuru domin ganin jam’iyyar PRP ta lashe zaben gwamna da sauran zabukan shekarar 2023. a cikin jihar.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp