fidelitybank

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Date:

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga Isra’ila a cikin kwanaki masu zuwa sakamakon hare-haren da ke faruwa tsakanin Iran da Isra’ila.

Yayin da take jawabi a wani taron manema labarai, Mataimakiyar ministar harkokin wajen ƙasar, Henryka Moscicka-Dendys ta ce galibi wadanda za a kwashen masu yawon buɗe-idanu ne.

“Mutanen da za mu kwashe sun haɗa da waɗanda suka maƙale a Isra’ila ne a matsayin yawon bude ido ko kuma na ɗan gajeren zama kawai,” in ji ta.

Ta ƙara da cewa za a fara jigilar mutanen zuwa birnin Amman na ƙasar Jordan a titi, sannan daga nan su tashi zuwa Warsaw, babban birnin Poland, saboda rufe sararin samaniyar Isra’ila.

punch newspaper nigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Mata da kanan Yara ne Ambaliya ta daidaita a jihohi 19 – NEMA

Hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa, NEMA, ta...

Facebook ya ƙi amincewa da tsare-tsaren Turai na amfani da AI

Wasu muhimman tsare-tsare na dokokin Tarayyar Turai kan amfani...

Ranar 18 za a fara rajistar zabe – INEC

Hukumar zaɓe mai zaman kanta, INEC ta sanar da...

Trump ya tura jiragen ruwa na yaki masu dauke da makaman nukiliya kusa da Rasha

Shugaba Trump ya ce, ya umarci a matsar da...

Amnesty na tuhumar gwamnatin Najeriya kan bacewar Dadiyata

Ƙungiyar Amnesty International ta yi Allah-wadai da sakacin da...

Rundunar sojin ruwa za ta kafa sansani a Kebbi

Rundunar sojin ruwan Najeriya ta bayyana aniyar kafa sansaninta...

Za afara rijistar masu zabe a Najeriya – INEC

Hukumar zaɓe ta INEC, ta ce, nan gaba cikin...

Ma’aikatan Jinya sun dakatar da yajin aiki a Najeriya

Ministan lafiya a Najeriya ya ce, ma'aikatan jinya da...

Izak ya na ɗaukar horo bayan ya dage sai ya koma Liverpool

Ɗanwasan gab ana Newcastle Alexander Isak na can yana...

Masu tsaigunta wa ƴan Bindiga ne ke haddasa kashe-kashe – Gwamnan Katsina

Gwamnatin jihar Katsina ta ce masu tsegunta wa ƴanbindiga...

Gwamnoni ku yi wa mutanen ƙauyika da karkara ayyuka – Tinubu

Shugaba Bola Tinubu, ya buƙaci gwamnonin ƙasar nan su...

Dino Melaye ya gudu daga PDP ya faɗa ADC

Tsohon ɗan jamalisar dattawa mai wakiltar Kogi ta Yamma,...
X whatsapp