fidelitybank

Pillars ta mika sakon ta’aziyya ga tsohon dan wasanta

Date:

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, ta miƙa sakon ta’aziyya ga iyalan tsohon ɗan wasan gabanta David Ebuka, wanda ya mutu a birnin Makurɗi bayan gajeriyar jinya.

A saƙon ta’aziyyar da jami’in hulɗa da jama’a na ƙungiyar Rilwanu Idris Malikawa ya fitar a madadin muƙaddashin shugaban ƙungiyar, da ‘yan wasan ƙungiyar, da sauran ma’aikatan ƙungiyar da magoya bayansu, ya bayyana kaɗuwar ƙungiyar game da rasuwar matashin haziƙin ɗan wasan.

Mista Malikawa ya ce sunan ɗan wasan zai ci gaba da kasancewa a zuciyar ƙungiyar da magoya bayanta.

Ebuka ya koma ƙungiyar Kano Pillars ne a shekarar 2019, kuma yana daga cikin ‘yan wasan da suka taimaka wa ƙungiyar lashe kofin Aiteo Cup a shekarar 2020.

latest nigeria newstoday

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

An ceto Mutane 25 da syka kife a kwale-kwalen Sokoto

Hukumomi a jihar Sokoto sun ce, sun samu nasarar...

An fara duba rabon gyaran arzikin Najeriya

Shugaban Hukumar rarraba arziƙin ƙasa RMAFC, Mohammed Shehu, ya...

Kwallaye 6 da aka zurawa Santos a raga ta sanya Neymar ya fashe da kuka

Ɗan wasan tawagar Brazil, Neymar ya fice daga cikin...

Hukumar Shari’a ta magantu kan sadakin dubu 20 da ya yamutsa hazo a Kano

Hukumar shari’a ta jihar Kano, ta ce ba a...

Cutar Mashako ta yi ajalin Yara hudu a Kano

Rahotanni na cewa cutar mashaƙo wadda aka fi sani...

Cin zaben da NNPP ta yi a Kano cuwa-cuwa ne – Ata

Ministan Jiha na Gidaje da Cigaban Birane, Rt Hon...

Mutane kusan 40 sun ɓace sakamakon haɗarin kwale-kwale a Sokoto

Aƙalla mutum 40 ne ake nema bayan haɗarin kwale-kwale...

APC ta yi kwaf daya a zaben cike gurbin Kaduna da Jigawa

Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Jigawa ta yi...

Ba mu yarda da zaben Ghari da Tsanyawa ba – NNPP

Jam'iyar NNPP mai mulkin jihar Kano a arewacin Najeriya...

QPC ta nemi INEC ta soke zaɓen Kano

Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya ta nemi hukumar zaɓe...

Zaɓen Kano: An kama Mutane 288 da tayar da zaune tsaye

Rudunar ƴansandan jihar Kano, ta sanar da kama mutum...

An Kama wakilin jam’iyya da Naira miliyan 25.9 na Siyan Kuri’a

Jami’an tsaro sun kama wani da ake zargin wakilin...
X whatsapp