fidelitybank

Pillars ta kafa kwamiti a kan magudin gasar Super 8

Date:

Kungiyar Kano Pillars ta kafa wani kwamiti da zai binciki yadda kungiyar ta kasa samun nasara a wasanni biyu da ta buga a gasar cin kofin kwallon kafa ta Najeriya.

Kwamitin mai mutum biyar yana karkashin jagorancin Rabi’u Muhammad da Alhaji Bashir Baba Chilla a matsayin sakatare.

Kungiyar Sai Masu-Gida ta yi rashin nasara a wasansu na karshe na rukuni-rukuni da Kastina United da ci 1-0, sannan kuma ta sha kashi a wasan karshe da ci 2-0 a hannun Heartland.

Sakamakon bai yi dai-dai da shugabannin kungiyar ba duba da irin kwazon ‘yan wasan da kwararren dan wasan Kano Pillars Evans Ogenyi ya nuna.

Kano Pillars ta samu nasarar zuwa gasar Firimiya ta Najeriya tare da Katsina United daga kungiyar Northern Conference Group.

daily post nigeria today news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Iran ta dakatar da tashin jirgi a ƙasarta

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Iran ta...

Poland za ta kwashe dukkannin ƴan ƙasarta daga Isra’ila

Poland na shirin kwashe kusan ‘yan kasarta 200 daga...

Kisan Binuwai abun haushi ne bai kamata a ƙyale ba – Atiku

Atiku Abubakar ya yi Allah-wadai da Kisan Benue, tare...

Ƴan Bindiga sun ajiye makamai a Katsina

Wasu fitattun jagororin ƴanbindiga da suka addabi yankunan ƙaramar...

Iran ta rataye Mutumin da ya yi mata leƙen asiri

Iran ta ce ta aiwatar da hukuncin kisa ga...

Isra’ila ta ci gaba da neman Mutanen da suka maƙale

Tawagar masu aikin ceto a Isra'ila na ci gaba...

Kotu ta bayar da umarni a kashe Matashi ɗan shekara 23 a Kano

Babbar kotun jihar Kano mai lamba 23 ƙarƙashin mai...

Iran ta na ci gaba da luguden makami a kan Isra’ila

Iran ta ci gaba da lugudan wuta a Isra'ila...

An yi sulhu da shugabannin ƴan Bindiga a Katsina

Wasu al'ummar Katsina, sun yi sulhu da wasu shugabannin...

Za a fuskanci ambaliya a wasu jihohin – NIMET

Hukumar kula da yanayi ta NiMet, ta ce akwai...

Za mu mayar wa da Isra’ila martani mai tsanani – Iran

Shugaban ƙasar Iran, Masoud Pezeshkian, ya yi alwashin mayar...

Ba za mu taɓa barin Iran ta ƙera makamai masu linzami ba – Isra’ila

Firaministan Isra'ila, Benjamin Netanyahu, ya ce burin ƙasarsa shi...
X whatsapp