fidelitybank

Pillars na shirin tunkarar Lobi Stars

Date:

Kungiyar Kano Pillars ta bayyana shirin kungiyar na tunkarar wasan mako na 13 da kungiyar Lobi Stars.

Sai Masu Gida za su kara da Lobi Stars a filin wasa na Lafia City ranar Asabar.

Kano Pillars ta bayyana cewa ‘yan wasan sun mayar da hankali ne wajen nuna kwazo a wasan

“Mun kammala atisayen mu na karshe a shirye-shiryen tunkarar wasanmu na NPFL25 Matchday 13 da Lobi Stars a Lafiya,” in ji Kano Pillars a kan X.

“Kungiyar tana da cikakkiyar mai da hankali da ƙuduri don isar da aiki mai ƙarfi da tabbatar da kyakkyawan sakamako don dawo da gida.”

Kano Pillars dai ba ta yi rashin nasara ba a wasanni uku da ta buga a gasar NPFL.

Ta bangaren Usman Abdallah na matsayi na shida a kan teburin NPFL da maki 18.

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp