fidelitybank

Peterside ya caccaki gwamnan Rivers Wike a kan kudin fansho

Date:

Dan takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar Rivers a 2015, Dr Dakuku Peterside ya sake caccakar gwamna Nyesom Wike, kan yadda ya kasa biyan kudin fansho na wasu wadanda suka yi ritaya a jihar, duk kuwa da rokon da wasu manyan al’umma ke yi.

Peterside, tsohon shugaban hukumar NIMASA ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar biyo bayan zanga-zangar da wasu masu ritaya suka yi a gwamnatin jihar Rivers a ranar Laraba.

Wadanda suka yi ritaya sun roki gwamnan da ya biya su kudaden fansho, gratuity da duk wasu alawus-alawus din su.

A cikin sanarwar, Peterside ya bayyana cewa tun a shekarar 2015 lokacin da Gwamna Wike ya hau kan karagar mulki, masu ritaya sun yi zanga-zanga a duk shekara, wasu kuma na kwanaki suna kira da a biya su hakki.

Tsohon dan takarar gwamnan ya bayyana Wike a matsayin “mugu, mai taurin kai da rashin hankali” saboda ya ki biyan wadanda suka yi aikin ci gaban jihar duk tsawon rayuwarsu.

yola news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp