fidelitybank

Peter Obi ya zabi Sanata Datti Baba Ahmed a matsayin mataimakinsa

Date:

An bayyana wanda ya assasa Jami’ar Baze da ke Abuja, Sanata Datti Baba-Ahmed a matsayin wanda zai tsaya takarar mataimakin ,shugaban kasa a jam’iyyar Labour a zaben 2023, Peter Obi.

Dan shekaru 46 kuma tsohon Sanata mai wakiltar Kaduna ta Arewa, ya bayyana hakan ne a shafinsa na Twitter a daren ranar Alhamis.

A cewar sa, “Na yi farin ciki da Mista @PeterObi ya zabe ni a matsayin abokin takararsa a zaben shugaban kasa na 2023 ta hanyar jam’iyyar Labour Party.

“Ina tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa, za mu kafa wata babbar runduna wadda za ta samar da shugabanci nagari, rikon amana da kuma gaskiya.”

Sanarwar ta zo ne sa’o’i kadan bayan wani jigo a jam’iyyar kuma tsohon mai magana da yawun, Doyin Okupe, ya janye aniyarsa ta tsayawa takarar kujerar mataimakin shugaban kasa, a karkashin jam’iyyar LP.

nigerian 
newspapers today the sun

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp