fidelitybank

Peter Obi ne mafita a zaɓen 2023 – Peter Okoye

Date:

Shahararren mawakin nan, Peter Okoye na kungiyar P-Square ya gargadi ‘yan Najeriya kan yaudarar jam’iyyar All Progressives Congress, APC a zaben shugaban kasa mai zuwa.

A wani sako da ya wallafa a shafinsa na Twitter da aka tabbatar a ranar Lahadi, Peter Square ya yi nuni da cewa, da jam’iyya mai mulki ta san mafita kan kalubalen da ke addabar kasar, da sun bayar da ita.

Idan za a iya tunawa, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Bola Tinibu da abokin takararsa, Kashim Shettima, sun sha gaya wa ‘yan Nijeriya cewa, gwamnatinsu za ta kawo karshen dukkan kalubalen da kasar ke fuskanta idan aka zabe shi a shekarar 2023.

Sai dai dandalin Peter Square yayin da yake musanta ikirarin nasu, ya bukaci ‘yan Najeriya musamman masu zabe da su yi amfani da hankalinsu.

Ya bukaci ‘yan Najeriya da su marawa dan takarar jam’iyyar Labour, Mista Peter Obi baya wanda a cewarsa ya fi iya aiki.

Ya rubuta cewa, “Idan da wata APC ta samu mafita da sun taimaki APC mai ci a cikin rudaninsu. Hankali ne kawai.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp