fidelitybank

Peseiro ya fitar da ‘yan wasan Super Eagles da za su tunkari Guinea

Date:

Kocin Super Eagles, Jose Peseiro, ya fitar da jerin sunayen ‘yan wasansa na 11 a wasan sada zumunta da za su yi da Guinea.

Kungiyar Syli Stars za ta kara da Super Eagles a wasan sada zumunta na karshe kafin gasar cin kofin Afrika ta 2023 a filin wasa na Bani Yas, Abu Dhabi a ranar Litinin (yau).

Za a fara wasan ne da karfe 1 na rana agogon Najeriya.

Kungiyar Jose Peseiro ta yi wa kungiyar Al Gharib 12-0 ranar Lahadi.

Ana sa ran wasan da Guinea zai zama zakaran gwajin dafi ga Super Eagles.

Hakanan zai zama wata dama ga Peseiro don tantance tawagarsa bayan kusan mako guda na horo mai zurfi a Abu Dhabi.

Ga jerin jadawalin Najeriya don wasan:

23 Nwabali (GK)
3 Zaidu
5 Ekong (C)
12 Osayi-Samuel
22 Umaru
20 Awazim
4 Abdullahi
25 Onyedika
11 Chukwueze
15 Saminu
19 Sadiq

‘Yan jiran ko ta kwana
1.Uzoho, 16.0jo, 2. Aina,
6.Ajayi, 7.Musa, 8.Onyeka
9.0simhen, 10. Aribo
13.Onyemaechi 17.Iwobi
18.Lookman, 21.Bassey

vanguard (nigeria)

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Kare Ya Kashe Ragon Layya: Mai ƙwacen waya ya kashe Sojin ruwa a Kaduna

Wani mai ƙwacen waya ya kashe wani soja bayan...

Sojoji sun hallaka Æ´an Boko Haram da dama

Da sanyin safiyar ranar Litinin, dakarun rundunar HaÉ—in kai...

Tarzomar kama baƙin haure a Amurka na yamutsa hazo

An shiga rana ta uku a tarzomar da ake...

Alhazai sun kammala aikin Hajji bana

A ranar Lahadin da ta gabata ne alhazai miliyan...

Tinubu gyaran Æ™asa za ka mayar da kai ba zaÉ“en 2027 ba – ACF

Ƙungiyar Tuntuɓar Juna ta Arewacin Najeriya, ta yi kira...

Ƴan Jagaliya sun caka wa Matashi kuwa lokacin da ya zo karɓar naman Sallah a Kano

Matashi Ibrahim Mahmud ya rasu sakamakon caka masa wuƙa...

Kallo Ya Koma Sama: Elon Musk zai fuskanci mummunar sakamako – Trump

Ana ci gaba da takun saka tsakanin shugaban Amurka...

Zulum ya miƙa kyautar Naira miliyan 100 ga iyalan Sojojin da aka kashe

Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno, ya bai...

Otal ɗin ƴan Najeriya ya kama da wuta wani ɓangaren a Saudiyya

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta ce an samu tashin...

An kai hari maɓoyar Boko Haram a Borno

Biyo bayan sahihan bayanan sirri da aka samu, rundunar...

Alaƙar Trump da Elon Musk ta yi tsami sosai

Attajirin da ya fi kowa arziki a duniya, Elon...

An yi jana’izar Muhammad Uwais

An gudanar da jana'izar tsohon alkalin alkalan Najeriya, mai...
X whatsapp