fidelitybank

PDP ta zabi dan takarar gwamna a Abia

Date:

Jam’iyyar PDP a jihar Abia da ke kudu, ta zabi Okey Ahiwe a matsayin sabon dan takara na kujerar gwamna a zaben da za a yi a wata mai zuwa.

Ahiwe ya lashe zaben fitar da gwani da aka gudanar a birnin Umuahia inda ya doke mataimakin gwamnan jihar Ude Oko-Chukwu.

Karanta Wannan: Dalilin da ya sa muka yi wa Ben Ayade hayaki fidda na kogo – PDP

Ya maye gurbin Uche Ikonne wanda ya rasu a ranar 25 ga watan Janairu.

Kamfanin dillanci labarai na Najeriya – NAN ya ba da rahoton cewa Mista Ahiwe ya samu kuri’a 469 sai kuma Oko-Chukwu da ya zama na biyu da kuri’a 12 kamar yadda Lucky Igbokwe shi ma ya samu kuri’a 12.

taraba news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...

Mashawarcin gwamnan Kano ya rasu bayan harin ‘yan Daba

Sadiq Gentle, babban mai ba da rahoto na musamman...

An fitar da jerin sunayen Matasan ‘yan wasan da za su lashe kyautar Kopa

Masu shirya kyautar Ballon d’Or, sun fitar da jerin...

An fitar da jerin masu tsaron raga da za su lashe kyautar gwarzon bana

An fitar da sunayen wadanda za a zaba don...

Jonathan ne ya fi cancanci ya rike Najeriya Farfesa Tukur

Farfesa Tukur Muhammad-Baba, Sakataren Yada Labarai na Kungiyar Tuntuba...

Mukarraban gwamnati ba zan lamunci dabi’ar zubar da kima ta ba – Abba

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya gargaɗi masu...
X whatsapp