fidelitybank

PDP ta tsayar da mace a matsayin mataimakiyar gwamna

Date:

Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya dauki shugabar jami’ar jihar da ke Mubi, a matsayin wacce za ta yi masa mataimakin gwamna a zaɓukan 2023 da ke tafe.

Gwamnan ya ce, ya dauki Matar ne, saboda kudurinsa na ganin an dama da mata a harkokin gudanarwa a jihar la’akari da irin gudunmawar da ta bayar wajen ciyar da ilimi.

Jam’iyyar PDP a jihar Adamawa ta ce, ta zabi Farfesa Kelatapawa Farauta a matsayin wadda za ta yiwa gwamnan jihar takarar mataimaki a zaben 2023 ne kasancewar yana cikin kudirin su na tafiya da mata da matasa a harkokin siyasar jihar.

Tun lokacin da jam’iyyar APC ta tsayar da Sanata Aisha Binani, don yiwa jam’iyyar takarar gwamna a jihar, ake ganin take-taken jam’iyyar PDP na cewa, za ta tsayar da mace a takarar mataimakin gwamna.

A yanzu dai an zuba ido domin ganin yadda za ta kaya tsakanin jam’iyyar ta PDP da kuma APC a jihar ta Adamawa wacce ake ganin siyasar jihar ke zafi a duk lokacin da aka kada gangar siyasa a Najeriya.

vanguard news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp