fidelitybank

PDP ta tsayar da ɗan takarar gwamnan jihar Imo

Date:

Sanata Samuel Anyanwu, Sakataren jam’iyyar PDP na kasa, ya zama dan takarar gwamna na jam’iyyar a zaben gwamnan jihar Imo da za a yi a ranar 11 ga watan Nuwamba.

Fitowar sa ya biyo bayan zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP da aka gudanar ranar Laraba a sakatariyar jam’iyyar da ke kan titin Okigwe a Owerri, babban birnin jihar Imo.

Ana sa ran Anyanwu zai kalubalanci zaben gwamnan jihar mai ci, Hope Uzodimma na jam’iyyar All Progressives Congress, APC.

Sakataren tsare-tsare na jam’iyyar adawa ta jihar Lawrence Biado, ya ce kwamitin zabe na mutum bakwai da kwamitin ayyuka na kasa karkashin jagorancin Kenneth Okon ya kafa, sun hallara domin sanya ido kan zaben fidda gwani da aka gudanar a Imo.

Sai dai an tattaro cewa wani tsohon gwamnan jihar Emeka Ihedioha bai fito fili ba a lokacin zaben fidda gwani.

sun news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp