fidelitybank

PDP ta sauya ranakun zaɓen fidda gwani

Date:

Kwamatin gudanarwa na jam’iyyar PDP, ya ɗage lokutan da ya shirya gudanar da wasu zaɓukan fid da gwani na jam’iyyar kafin babban zaɓe na 2023.

Wata sanarwa daga Sakataren Yaɗa Labarai na Ƙasa, Debo Ologunagba, ta ce, za a gudanar da zaɓukan kujerar gwamna ranar Litinin, 23 ga watan Mayun 2022, yayin da za a yi na sanatoci ranar Asabar, 21 ga Mayun.

Zaɓukan ‘yan majalisar wakilai za su gudana ranar Juma’a, 20 ga Mayu, sai kuma na ‘yan majalisar jiha da za a yi Laraba, 18 ga watan na Mayu. Haka nan an ɗage taron zaɓar wakilai wato daliget a dukkan ƙananan hukumomi na ƙasa amma sai nan gaba za a faɗi ranar gudanar da su.

Sai dai sauyin bai shafi zaɓen fid da ɗan takarar shugaban ƙasa ba, wanda tun farko aka tsara yin sa ranar 28 zuwa 29 ga Mayu.

vanguardnews

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp