fidelitybank

PDP ta sanya tikitin fidda gwani ga duk mai sha’awa

Date:

Jam’iyyar PDP ta fitar da tikitin takarar shugaban kasa a ga ƴaƴan jam’iyyar gabanin zaben 2023.

Wannan shi ne sakamakon taron kwamitin zartaswa na kasa (NEC) a jiya wanda aka fara da karfe 8 na dare a ka kuma kammala da karfe 10:20 na dare.

Kwamitin taron jam’iyyar kuma zai kasance karkashin jagorancin tsohon shugaban majalisar dattawa David Mark.

An tattaro cewa hukumar zaben ta amince da gudanar da zaben fidda gwani a Abuja a ranar 28/29 ga watan Mayu kamar yadda aka tsara tun farko.

Wannan shi ne sakamakon taron hukumar zaben da aka gudanar a jiya wanda aka tattauna kan rahoton kwamitin shiyya 37 da gwamnan jihar Benue Samuel Ortom ya jagoranta.

mmm.nnn.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp