fidelitybank

PDP ta nada Sanata La’ah a matsayin bulaliyar majalisa

Date:

Jam’iyyar PDP ta zabi Sanata Danjuma La’ah (PDP-Kaduna) a matsayin mataimakin mai wakiltan marasa rinjaye na majalisar dattawa.

Hakan na kunshe ne a cikin wata wasika mai dauke da sa hannun sakataren jam’iyyar PDP na kasa, Sanata Samuel Anyawu zuwa ga shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan kuma aka karanta a zauren majalisar ranar Laraba.

Mista Anyawu ya ce, an zabi La’ah ne domin maye gurbin tsohon bulaliyar majalisa na marasa rinjaye, Sanata Ibrahim Danbaba wanda ya koma jam’iyyar All Progressives Congress (APC).

Muna fatan tabbatar da zaben Sanata Danjuma La’ah da jam’iyyar People’s Democratic Party (PDP) Majalisar Dattawa ta yi, domin cike gurbin kujerar dan majalisar dattawa.

“Nadin La’ah ya biyo bayan sauya sheka da Sen. Ibrhaim Danbaba tsohon mataimakin jam’iyyar PDP ya yi zuwa APC.

legitnewsnigeria

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp