fidelitybank

PDP ta dakatar da shugaban ta a jihar Ebonyi

Date:

Kwamitin ayyuka na kasa, NWC, na jam’iyyar PDP, ta dakatar da shugabanta na jihar Ebonyi, Okorie Tochukwu Okoroafor.

PDP NWC ta bayyana haka ne a karshen taron gaggawa da ta gudanar a Abuja ranar Juma’a.

Sakataren yada labarai na jam’iyyar na kasa, Debo Ologunagba a cikin wata sanarwa da ya fitar ya bayyana cewa an yi hakan ne bisa ga sashe na 29 (2) (b) da 57 (3) na kundin tsarin mulkin jam’iyyar (kamar yadda aka gyara a shekarar 2017).

Ologunagba ya ce, NWC a madadin kwamitin zartaswa na kasa, NEC, ta amince da dakatar da Okorie Tochukwu Okoroafor daga ranar Juma’a, 27 ga watan Janairu, 2023, bisa zarge-zargen cin zarafin jam’iyya da kuma karya dokar sashe na 58 (1). na Kundin Tsarin Mulkin PDP (kamar yadda aka gyara a 2017).

Sanarwar ta kara da cewa: “Saboda haka, Okorie Tochukwu Okoroafor an mika shi ga kwamitin ladabtarwa na jam’iyyar da ya dace domin daukar mataki.”

vanguardnewspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp