fidelitybank

PDP da APC su tsayar da dan takarar da zai kankaro Najeriya – Kwankwaso

Date:

Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya caccaki jam’iyyarsa ta PDP cewa, galibin shugabannin jam’iyyar ba ’yan siyasa ne masu son ci gaban jam’iyyar ba.

Kwankwaso, wanda tsohon Sanata ne mai wakiltar Kano ta tsakiya, ya bayyana hakan ne a wata tattaunawa ta tsawon sa’a guda a gidan rediyon Nasara Radio 98.5 FM da ke Kano a daren ranar Asabar, wanda PlatinumPost ta saurara.

Tsohon dan takarar shugaban kasar ya yi zargin cewa, yawancin shugabannin jam’iyyar PDP da na APC mai mulki ba su da kishin ci gaban kasar nan wajen fitar da ita daga kangin da ake ciki.

Ya kuma shawarci jam’iyyun biyu masu karfin fada aji su san yadda za a yi ta hanyar dimokuradiyya za su zabi dan takara mai inganci daga Arewa ko kuma Kudu wanda yake kishin talakawa da zai fi.

Sai dai ya gargadi jam’iyyun da su guji yin amfani da ra’ayi, wajen zabar ‘yan takara, ya na mai cewa “wannan shi ne musabbabin gazawar dukkan bangarorin tsarin kasar.”

“Yanzu sun ga mahimmancina, kuma sun riga sun jefar da ni. Kamar kud’i ne a aljihun ku da kuka jefar, kuma daga baya kun sami abin siya, amma ba ku da kuɗin, saboda kun jefar da kuɗin. In ji Kwankwaso.

thisday nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp