fidelitybank

PDP ce za ta lashe zaben shugaban kasa – Baseki

Date:

Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya jagoranci shugabanni da ‘ya’yan jam’iyyar PDP a jihar Edo wajen tarbar shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Sen. Dr. Iyorchia Ayu, inda ya ce, jam’iyyar PDP ce kadai za ta iya ceto Najeriya daga matsalolin zamantakewa da tattalin arziki da yake ciki a halin yanzu.

Obaseki, wanda ya yi jawabi a wani gagarumin gangamin karrama shugaban jam’iyyar a Benin, ya bayyana kwarin gwiwar cewa jam’iyyar za ta fitar da shugaban kasar.

Obaseki ya ce: “Ina so in gode muku da kuka zo tare da mambobin kwamitin amintattu na jam’iyyar (BOT). PDP jam’iyyar Edo ce; PDP tana cikin Edo, kuma ba ma son hakan ya canza. 

bbc news nigeria today live

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp