fidelitybank

PDP ba za ta iya samun shaidar izini na gwamnan Ebonyi ba daga INEC – APC

Date:

Jam’iyyar APC a jihar Ebonyi ta bayyana cewa, jam’iyyar PDP ba za ta iya samun shaidar izinin tikitin takarar gwamna daga hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ba.

Shugaban jam’iyyar APC na jihar, Cif Stanley Okoro-Emegha, ne ya bayyana hakan a ranar Larabar da ta gabata yayin da yake zantawa da manema labarai matsayar jam’iyyar kan dambarwar siyasar jihar.

Kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) ya rawaito cewa, babbar kotun tarayya da ke zamanta a Abuja ranar 8 ga watan Maris ta umarci, gwamna David Umahi da ya bar mukamin gwamna saboda sauya sheka daga PDP zuwa APC.

Kotun karkashin mai shari’a Inyang Ekwo, ta yanke hukuncin cewa, PDP ta mika sunayen ‘yan takarar gwamna da mataimakanta ga INEC ko kuma hukumar ta sake gudanar da zaben gwamna a jihar.

Sai dai Okoro-Emegha ya bayyana tada hankalin PDP kan takardar shaidar a matsayin abin dariya, ya na mai cewa sunayen da suka gabatar ba su taba shiga zaben ba.

“Sashe na 285 (13) na Kundin Tsarin Mulki da Dokokin Zabe da aka yi wa kwaskwarima na 2010 da 2022, gami da duk wasu shari’o’in da aka sani na Kotun Daukaka Kara da Kotun Koli sun dace da wannan batu.

“Sun bayyana karara cewa, mutum ba zai iya amfana, ko kai kara ko kuma a kai shi kara a zaben da bai taka kara ya karya ba a matsayinsa na dan takara.

tribune news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp