fidelitybank

PDP ba karamin magudi ta yi ba a zaben Adeleke – Keyamo

Date:

Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Festus Keyamo, ya mayar da martani kan korar gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke na jam’iyyar PDP da kotun sauraron kararrakin zabe ta yi.

Kotun zabe ta soke nasarar Gwamna Adeleke a ranar Juma’a, inda ta bayyana Gboyega Oyetola na jam’iyyar All Progressives Congress, APC, a matsayin wanda ya yi nasara.

Keyamo ya taya Oyetola murna, inda ya ce PDP ta yi fice wajen magudin zabe.

Ya rubuta “Ina taya Gwamna Oyetola na Jihar Osun murna. PDP & magudi sune 5 & 6. Dole ne duk ‘yan Najeriya su sa ido a zabe mai zuwa, suma. Suna so su mayar da mu cikin duhun zamanin da ake yi na sace kuri’a da rubuta sakamakon zabe, duk da kokarin da shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi.”

legit.ng.news.

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnan Kano ya kori mataimansa na musamman kan belin Danwawu

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da...

Tsohon Minista a mulkin Buhari ya mutu

Allah ya yi wa tsohon ministan noma da raya...

Kashi 70 na yankin Bukuyum ta Kudu na ƙarƙashin ƴan Bindiga – Ɗan majalisa

Rahotanni daga yakin ƙaramar hukummar Bukuyum na jihar Zamfara...

Goodluck ya fi dacewa ya zama dan takara a 2027 – Lamido

Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce Tsohon...

An gargadi al’umma su yi taka tsan-tsan da ambaliyar ruwan sama

Yayin da ake ci gaba da fuskantar saukar ruwan...

Gwamnatin Tarayya za ta gina hanyar sufurin jirgin ƙasa a Kano

Gwamnatin Tarayya ta ce, za ta samar da titin...

Abin da ya sa muke ci gaba da tsare Sowore – Ƴansanda

Kwamishinan ƴansanda mai kula da sashen kai ɗauki na...

INEC za ta bai wa ɗaurarru damar kaɗa ƙuri’a a lokacin zaɓuka

Hukumar zaɓen Najeriya, INEC ta ta duba yiwuwar bai...

Mai ya jawo Matan Zamfara su ka yi zanga-zanga

Ɗaruruwan mata ne tsofaffi da masu shawarya suka gudanar...

Aƙalla mutane 24,000 ne suka ɓata saboda Boko Haram a Najeriya

Kungiyar Agaji ta Red Cross ta bayyana cewa aƙalla...

‘Yansanda ku gaggauta sakin Sowore – Obi

Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter...

PDP ta gargaɗi mambobinta kan goyon bayan Tinubu

Babbar jam'iyyar hamayya ta PDP a Najeriya ta gargaɗi...
X whatsapp