fidelitybank

Oyo ta kayyade miliyan 2.6 a matsayin kudin aikin Hajji

Date:

Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Jihar Oyo, ta kayyade Naira miliyan 2.6 a matsayin kudin ajiya na farko na aikin Hajji na shekarar 2023 zuwa kasar Saudiyya.

Shugaban hukumar, Sayed Malik ne ya bayyana haka a sansanin Hajji da ke Olodo a Ibadan a ranar Asabar.

Malam Malik musamman ya ce an kayyade adadin kudin ne har sai an bayyana ainihin kudin da hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta fitar.

Ya ce za a baiwa alhazai 150 da suka yi niyya, wadanda ba su iya gudanar da aikin hajjin 2022 ba saboda karancin kujerun da aka ware wa jihar.

Mista Malik ya umarci dukkan maniyyatan da hukumar jin dadin alhazai ta jihar domin gudanar da aikin 2023 da su fara biyan kudaden da aka bayyana a cikin asusun bankin da hukumar ta kebe.

Yayin da yake sanar da mambobin hukumar muhimman batutuwan da suka shafi aikin Hajji na 2023 da aka tattauna a ziyarar farko kafin aikin Hajji a kasar Saudiyya, Malik ya ce NAHCON ta ware kujeru 1441 ga jihar don gudanar da aikin Hajjin 2023.

A kwanakin baya ne NAHCON tare da shuwagabannin jihohi da sakatarorin hukumar jin dadin Alhazai ta kasa, sun isa Makkah, inda suka fara tattaunawa da hukumar Saudiyya kafin aikin Hajji.

nnn-news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp