fidelitybank

Oyetola ya lashe zaben fidda gwani na takarar gwamna a Osun

Date:

Gwamnan jihar Osun, Adegboyega Oyetola, ya lashe zaben fidda gwanin takarar gwamna na jam’iyyar APC a jihar.

Gwamnan ya samu kuri’u 221,169 inda ya kayar da tsohon sakataren gwamnatin jihar (SSG), Moshood Adeoti, da kuma tsohon mataimakin kakakin majalisar wakilai, Lasun Yusuff, wanda ya samu kuri’u 12,921 da 460, kamar yadda alkaluman kuri’un suka nuna.

Shugaban zaben, Gwamna AbdulRahman AbdulRazak na jihar Kwara ne ya ayyana Gwamna Oyetola a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani a sakatariyar jam’iyyar APC da ke Osogbo, inda aka kirga kuri’u daga kananan hukumomi 30 na jihar.

Jam’iyyar APC ta gudanar da zaben ne ta hanyar amfani da tsarin zaben fidda gwani na kananan hukumomi 332 da ke jihar. Wannan yanayin yana baiwa duk ‘yan jam’iyyar damar zabar wanda suke so sabanin zabin amfani da delegates.

nigeria 
news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp