Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo tare da mai ɗakinsa Mrs. Dolapo Osinbajo sun kaɗa ƙuri’unsu.
Mataimakin shugaban kasar tare da matarsa sun kaɗa ƙuri’un ne a zaɓen gwamna da na ‘yan majalisar dokokin jihohi da ake gudanarwa a jihohin ƙasar.
Karanta Wannan: An damke mambobin NNPP 10 a Kano
Mista Osinbajo tare da Mrs Dolapo sun kaɗa ƙuri’un ne a ƙaramar hukumar Ikenne ta jihar Ogun.