fidelitybank

Osinbajo ba zai janye wa Tinubu ba – TPP

Date:

Yayin da ‘yan kwanaki ya rage a gudanar da zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki, The Progressive Project (TPP) – gamayyar kungiyoyin da ke goyon bayan Yemi Osinbajo, ta yi watsi da rade-radin cewa, mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo zai janye ya barwa Bola Tinubu.

POLITICS NIGERIA ta ruwaito cewa, Daraktan ayyuka na TPP, Alhaji Usman Aliyu Usman ya bayyana a ranar Lahadin da ta gabata cewa, damar da Osinbajo ke da shi na zama dan takarar jam’iyyar APC a zaben 2023 na da kyau, don haka babu bukatar ya janye wa kowa.

“Ba tare da shakka ba, Farfesa Yemi Osinbajo har yanzu yana kan gaba a tseren, kuma shawarar da muka yanke na cewa ba za mu tsoma baki a wasu sansanoni da ke yada jita-jita da rashin gaskiya ba sai dai kawai mun amince da makomar dan takararmu.

sani ahmad

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp