fidelitybank

Osimhen zai bar Napoli a bazara mai zuwa

Date:

Masani kan musayar ‘yan wasa, Fabrizio Romano ya ce Victor Osimhen zai iya barin Napoli a bazara mai zuwa.

Osimhen zai rage shekara daya a kwantiraginsa da zakarun Seria A nan da bazara mai zuwa.

Dan wasan na Najeriya ya cimma yarjejeniya ta baki kan sabon kwantiragin shekaru biyu da Napoli a bazara amma rikicin bidiyo na baya-bayan nan na TikTok ya haifar da cece-kuce tsakaninsa da kulob din.

A cewar Romano, har yanzu babu wata yarjejeniya tsakaninsa da Napoli kan sabon kwantaragi.

“Daga abin da nake ji mutane, a halin yanzu, farkon Nuwamba, har yanzu babu wata yarjejeniya tsakanin Napoli da Victor Osimhen,” Caughtoffside.com ya nakalto Romano.

“Har yanzu kwantiragin ya yi nisa don haka ana jin cewa Victor Osimhen na iya barin kungiyar a kasuwar musayar rani ta 2024.”

Dan wasan mai shekaru 24, ya koma kulob din Naples ne daga kungiyar Ligue 1, Lille a shekarar 2020.

Ya taka muhimmiyar rawa a nasarar Scudetto na Napoli a kakar wasan da ta wuce, inda ya zura kwallaye 26 a wasanni 32 da ya buga.

sun newspaper

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp