fidelitybank

Osimhen ya zura kwallo uku a raga

Date:

Victor Osimhen ya ci kwallaye uku na farko a rayuwarsa a wasan da Napoli ta doke Sassuolo da ci 4-0 a filin wasa na Diego Armando Maradona da yammacin Asabar.

Dan wasan na Najeriya a yanzu ya zura kwallaye shida a wasanni hudu da ya buga a dukkanin gasa da Partenopei.

Osimhen ne ya fara zura kwallo a ragar masu masaukin baki a minti na hudu, inda Kvicha Kvaratskhelia ya taimaka.

Haka kuma Kvaratskhelia ne ya taimaka wa Osimhen ya ci kwallo ta biyu a wasan cikin mintuna 19.

Osimhen ya ci na uku da na hudu na Napoli a wasan mintuna 23 da fara wasa.

Yanzu ya zura kwallaye takwas a wasanni takwas da ya buga wa kungiyar Luciano Spalletti a kakar wasa ta bana.

Napoli ta ci gaba da zama ba a doke ta ba a gasar Seria A bana.

the sun newspaper today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp