fidelitybank

Osimhen ba na siyar wa ba ne – Napoli

Date:

Shugaban Napoli, Aurelio De Laurentiis, ya ce, dan wasan gaba na kungiyar, Victor Osimhen ba na siyarwa bane a kowane farashi.

Osimhen ya rungumi kanun labarai biyo bayan baje kolinsa na Partenopei a wannan kakar.

Dan wasan mai shekaru 24 a halin yanzu shi ne ya fi zura kwallaye a gasar ta Italiya da kwallaye 16 a wasanni 17 da ya buga.

Karanta Wannan: Osimhen ya kafa tarihi a Napoli

Akwai rahotannin manyan kungiyoyin gasar Premier, Chelsea da Manchester United sun shirya karya banki domin daukarsa a bazara.

Sai dai De Laurentiis ya dage cewa dan wasan na Najeriya ba zai bar kungiyar nan ba da dadewa ba.

“Shi (Osimhen) ba na siyarwa bane! Ana bukatar ‘yan wasanmu, amma ba sai na sayar da kowa ba. Ba mu da wasu basussuka, ”in ji shi ga wata jarida mai tasiri ta Jamus Bild.

Osimhen ya koma Napoli daga Ligue 1, Lille a shekara ta 2020 kuma yana da kwantiragi da kungiyar ta Serie A har zuwa Yuni 2025.

latest news in nigeria today 2022 punch

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp