fidelitybank

Osibanjo zai jagoranci gangamin yakin neman zaben gwamnan Osun

Date:

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ne zai jagoranci gwamnonin jam’iyyar APC da jiga-jigan jam’iyyar zuwa gagarumin yakin neman zaben gwamna Adegboyega Oyetola na jihar Osun a ranar Talata.

Gangamin, a cewar wata sanarwa da kakakin kwamitin karbar bakuncin babban taron kuma kwamishinan yada labarai da wayar da kan jama’a, Funke Egbemode, ya fitar a ranar Litinin, zai gudana ne a filin wasa na birnin Osogbo.

Taron dai zai samu halartar jiga-jigan jam’iyyar na jihohi 36 na tarayyar kasar.

Kwamitin ya ba da tabbacin cewa, an samar da kayan aikin da suka dace don tabbatar da fita ba tare da tangarda ba, inda ta ce taron ba taro ne na amintattun jam’iyyar ba, har ma da masoyan dimokuradiyya da shugabanci na gari.

“Shugabanni da jiga-jigan jam’iyyar APC, ciki har da mataimakin shugaban kasar tarayyar Najeriya, Farfesa Yemi Osinbajo; mambobin kwamitin tsakiya; Majalisar Yakin Neman Zabe; Ana sa ran Gwamnonin jam’iyyar APC da sauran sassan jam’iyyar na kasa da na shiyya-shiyya a wajen taron nuna goyon baya ga Adegboyega Oyetola, dan takarar jam’iyyar a zaben gwamnan jihar Osun.

latest nigeria news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp