fidelitybank

Osibanjo ya tafi ziyarar taya kasar Laberia murna

Date:

A safiyar yau litinin ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo zai tashi daga Abuja zuwa Monrovia na kasar Laberiya, domin wakiltar shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wajen taron kaddamar da bikin cika shekara guda na kasar a kan ‘yantar da bakar fata.

Babban mataimaki na musamman ga mataimakin shugaban kasa kan harkokin yada labarai da wayar da kan jama’a, Laolu Akande, ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya sanyawa hannu a ranar Litinin mai taken ‘Osinbajo zai wakilci Najeriya a bikin cika shekaru biyu na Laberiya’.

A cewar Akande “Osinbajo zai bi sahun sauran shugabanni a fadin Afirka da ma sauran su, domin halartar taron da aka shirya gudanarwa yau a filin wasa na Samuel K. Doe da ke Monrovia. Mataimakin shugaban kasar zai kuma halarci wasu abubuwan a yau a Monrovia a wani bangare na bikin kasa na Laberiya.” in ji Laolu.

An kafa Laberiya a shekara ta 1822 lokacin da ‘yantar da bakar fata suka fara Æ™aura zuwa yammacin Afirka daga Amurka. A ranar 26 ga Yuli, 1847, Æ™asar ta yi shelar ‘yancin kai kuma ta zama Jamhuriyar Laberiya.

nigerian 
news today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp