fidelitybank

Osibanjo ya fi Tinubu cancantar zama shugaba a 2023 – Abdurrahman Baffa Yola

Date:

Mai bai wa mataimakin shugaban ƙasa, Yemi Osinbajo, shawara kan harkokin siyasa, Abdurrahman Baffa Yola, ya ce, suna fatan Bola Ahmed Tinubu, zai ci girma ya bar wa Osibanjo takarar shugaban ƙasa a inuwar jam’iyya mai mulki ta APC, saboda ya fi shi cancanta.

Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da jagoran APC Tinubu, ya sanar da aniyarsa ta tsayawa takara, kuma yake ci gaba da ziyartar muhimman mutane, domin neman goyon baya.

Mataimakin shugaban wanda yaron siyasar Bola Tinubu ne, amma a na ganin alamun cewa, shi ma yana sha’awar tsayawa takarar shugabancin Najeriya a zaɓen 2023.

Ya ce,”Bisa la’akari da yadda mataimakin shugaban Najeriyar ke kishin kasarsa, to idan har aka bashi damar kasancewa shugaban kasar to ko shakka ba bu zai yi wa kasarsa aiki”.

Abdurrahman Baffa Yola, ya kuma ce” Ba wai Osinbajo ya bayyana cewa yana son takarar shugabancin Najeriya bane, to amma mu da muke aiki tare da shi muna karbar sakonni a kullum, kuma muna ganin yadda kungiyoyi ke kira gareshi da ya tsaya takarar”.

vgn news 2022

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp