fidelitybank

Omicron: Birtaniya za ta hana Jiragen Najeriya shiga kasar ta

Date:

Gwamnatin Birtaniya za ta sanya Najeriya cikin jerin kasashen da ta ware, domin daukar karin matakai a kan ‘yan kasashensu wajen shiga Birtaniyar, saboda mutane 21 da aka samu dauke da sabon nau’in cutar korona ta Omicron a Ingila, wadanda suka je can daga Najeriyar.

Matakin ya kunshi hana ‘yan Najeriyar da ma sauran mutane daga kasar wadanda ba su da fasfo na Birtaniya ko izinin zama a can zuwa.

Wata sanarwa da hukumomin Birtaniyar suka fitar ta ce daga karfe hudu na asuba agogon kasar wato biyar na asubar kenan agogon Najeriya, gobe Litinin 6 ga Disamba matakin zai fara aiki.

BBC ta rawaito cewa, matakin na nufin ‘yan Najeriya ko mutanen da suka fito daga kasar wadanda suka kai kwana goma wadanda ba su da fasfo na Birtaniya ko takardar izinin zama a kasar daga ranar ba za su je ba, har sai abin da hali ya yi.

punch newspaper headlines today

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp