fidelitybank

Ola Aina ya magantu bayan ya ɓarar da Fenarati a gasar AFCON

Date:

Dan wasan baya na Super Eagles, Ola Aina ya mayar da martani ga bugun daga kai sai mai tsaron gida da Bafana Bafana ta Afirka ta Kudu a wasan kusa da na karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa a shekarar 2023 bayan ya ɓarar.

Najeriya ta lallasa kasar Afirka ta Kudu da ci 4-2 a bugun daga kai sai mai tsaron gida a daren Laraba, inda ta samu tikitin shiga gasar cin kofin AFCON.

An tashi wasan ne da ci 1-1 bayan mintuna 120 a wasan kusa da na karshe.

Aina ya rasa bugun daga kai sai mai tsaron gida yayin da dan wasan Nottingham Forest ya buga kwallon ta yi sama.

Duk da haka, Stanley Nwabali ya yi ceto biyu don tabbatar da cewa mutanen Jose Peseiro sun cancanci zuwa wasan karshe.

Irin su Terem Moffi, Kenneth Omeruo, William Troost-Ekong da kelechi iIheanacho duk sun zura a bugun fenareti.

Da yake mayar da martani, tsohon dan wasan Chelsea, a wani faifan bidiyo da ya wallafa a shafukan sada zumunta bayan wasan ya ce, “Wadannan yaran sun cece ni. Ban damu ba.”

Yanzu Super Eagles za ta kara da Ivory Coast a wasan karshe na AFCON a ranar Lahadi.

nnn hausa

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp