fidelitybank

Okene: Majalisar dokoki ta dakatar da shugaban karamar hukuma

Date:

Majalisar dokokin Jihar Kogi ta dakatar da shugaban karamar hukumar Okene, Abdulrazak Muhammed Yusuf, har sai halin da ya yi.

Majalisar ta dakatar da shugaban ne bisa zargin yin amfani da hukumar tsaro ta DSS wajen muzgunawa da cin zarafi da kuma kama jama’a da Okene ya sa aka yi ba bisa doka ba.

Har ila yau dakatarwar ta biyo bayan rahoton da majalisar ta samu daga hukumar tsaro ta DSS ta ofishin Gwamna zuwa ga majalisar, inda aka yi zargin cewa shugaban karamar hukumar ya na amfani da mukaminsa a matsayin shugaban karamar hukuma wajen muzgunawa da cin zarafi da cin mutunci da kuma kama mutanen dake adawa da kabilarsa ta Oziogu dake Okene.

Shugaban majalisar dokokin Jihar Kogi, Hon Mathew Kolawole wanda ya karanto dukannin rahotanin kunshin zarge-zargen a zauren majalisar a yau Talata, yace majalisar za ta ci gaba da dakatar da Abdulrazak Muhammed Yusuf a matsayin shugaban karamar hukumar ta Okene har sai hukumar tsaro ta DSS ta kammala bincken ta.

Jaridar Leadership ta rawaito cewa, shugaban majalisar dokokin, ya umarci mataimakiyar shugaban karamar hukumar, da ta karbi ragamar shugaban karamar hukumar

nnn news

Subscribe to Our VIP Newsletter

[newsletter_signup_form id=1]

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

Share post:

Popular

More like this
Related

Gwamnatin Tinubu ta kama-karya ce – Atiku

Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce, hare-haren...

An gayyaci El-Rufa’i ka n zargin tayar da rikici a Kaduna

Rundunar ƴansandan jihar Kaduna, sun buƙaci tsohon gwamnan jihar...

Badakalar Naira biliyan 1.17 ta sake kunno kai a gwamnatin Kano

Rikicin rashawa da ya dabaibaye gwamnatin jihar Kano ya...

Ba za mu daga kafa ga duk wanda ya takale mu ba – China

Shugaba Xi Jinping na China, ya ce babu wani...

Nigeria Air ba na bogi ba ne – Hadi Sirika

Tsohon Ministan sufurin jiragen sama na Najeriya, Hadi Sirika,...

Amurka ta mika wa Najeriya tallafin abinci miliyan 32.5

Gwamnatin Amurka ta bayar da tallafin dala miliyan 32.5...

Gwamnatin Kano ta gargadi kungiyar ACF

Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi ƙungiyar Arewa Consultative Forum...

Operation Kukan Kura ya yi aiki sosai a Kano – CP Bakori

Hukumar ‘Yan Sanda ta Jihar Kano ta kaddamar da...

An sanya dokar ta bace a Makabartun Kano

Shugaban ƙaramar hukumar Nassarawa a Kano Honarabul. Yusuf Shuaibu...

An ga ‘Yar shekara 13 Fatima a rataye a Kano

Iyaye da sauran ‘yan uwa na cikin juyayi kan...

‘Yansanda sun kama Linga da Guchi rikakkun ‘yan Daba a Kano

Rundunar ’yan sandan jihar Kano ta kama Mohammed Isma’il...

Tinubu ya sauka da kwari bayan ya dawo daga Brazil

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya koma Najeriya bayan kammala...
X whatsapp